Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Binciken Gidan Donald Trump A Mar-a-Lago, Augusta 26, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Wannan lamari ya sa ana tunanin Trump ya karya doka kuma zai iya fuskantar tuhuma a kotu yayin da lauyoyinsa suka nemi wata kotu ta dakatar da nazarin da ake yi kan takardun.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya mayar da hankali ne kan takaddamar da ta biyo bayan samamen da jami'an hukumar binciken manyan laifuka ta FBI suka gudanar a gidan tsohon shugaban Amurka, Donald Trump, inda ta bankado wasu takardu da ke kunshe da bayanan sirrin tsaron kasa da ake zargin Trump ya debo daga Fadar White House a lokacin da zai bar mulki. Lauyoyin Trump sun ce suna tunanin Trump ya yi hakan ne bisa tsammanin yana da kariya karkashin doka. A yi sauraro lafiya:

DUNIYAR AMURKA: Binciken Gidan Donald Trump A Mar-a-Lago, 6'27"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:27 0:00

XS
SM
MD
LG