Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Farashin Ragunan Layya Sunyi Tashin Gwauron Zabbi


CAMEROON: Kasuwar raguna

Yanzu haka Jamaa sun fara kokawa game da farashin ragunan layya, da yawan jamaa na cewa ko baya ga tashin farashin raguna haka kuma kudi sunyi wahalar samu.Hatta suma masu sayar da ragunan sun koka akan rashin kasuwa.

Yayin da al’ummar Musulmi a fadin duniya ke fara haramar shirye-shiryen sallar Layya - Yanzu haka farashin Raguna na kara tashin gwauron zabi, haka kuma jama’ar kasar na ci gaba da kokawa game da matsatsin rayuwa.

Isa Salihu Mai Rago na cikin dillalan raguna a Yola, Yace hasashe na nuna musu cewa bana akwai karancin Raguna lamarin da ya danganta da rashin kudi a hannun jama’a.

Kamar dai a jihar Adamawa, kusan haka lamarin yake a jihar Taraba, inda fatake da kuma masu saye ke kokawa.

Suma teloli da sau tari akan kai ruwa rana wajen cika alkawarin sun ce ba kasuwa, kamar yadda Safiyanu Umar wani tela ke bayani.

To sai dai yayin da cikin wasu ma’aikata ya debi ruwa na rashin albashi gabanin zuwan Sallar laihan shi ko,wani malamin firamare dabara yayi, tunda ance mai zurfin ido da wuri yake soma kuka.

Ga Ibrahim AbdulAzeez da Karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:06 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG