No media source currently available
Yadda aka hanzarta fidda 'yan Majalisar Dokokin Amurka daga cikin ginin Capitol Hill bayan da magoya bayan shugaba Donald Trump masu zanga-zanga suka kutsa kai.