Accessibility links

VOA60 AFIRKA: GABON Shugaban Gabon Ali Bongo Ya Ziyarci Majalisar Dokoki


Shugaban Gabon Ali Bango ya ziyarci Majalisar dokoki da kwana daya bayan da ‘yan zanga-zanga masu adawa da sake zabensa suka kunna wa ginin majalisar wuta.

XS
SM
MD
LG