Accessibility links

VOA60 DUNIYA: VATICAN Ana Shirin Ayyana Mother Teresa Yar Garin Calcutta A Matsayin Waliyar Cocin Roman Katolika


Mother Teresa yar garin Calcutta, da ta shahara wajen ta sadaukar da kanta wajen taimakawa talakawa ce ake shirin ayyanawa a matsayin waliyar Cocin Roman Katolika a shagalin da za yi a fadar Paparoma ta Vatican ran 4 ga watan satumba.

XS
SM
MD
LG