Accessibility links

VOA60 AFIRKA: GAMBIA Shugabannin Kasashen Yammacin Afirka Sun Tafi Gambia


Gambia: Shugabannin kasashen yammacin Afrika sun tafi Gambia domin matsantawa shugaba Yahya Jammeh ya amince da shan kaye a zaben da aka yi ya kuma sauka daga mulki.

XS
SM
MD
LG