Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AFGHANISTAN Akalla Mutum 50 Suka Mutu Bayan Wasu Tagwayen Bama-Bamai Da Suka Tashi


Akalla mutum 50 suka mutu bayan wasu tagwayen bama-bamai da suka tashi a kusa da wani yanki da ke dauke da wasu ofisoshin gwamnati a Kabul.

XS
SM
MD
LG