WASHINGTON, DC —
Bakin da muka gayyata domin nazari kan bukatar cika alkawarin ba mata kashi talatin da biyar cikin dari na muka mukaman dori sun ce kuskure ne watsi da sauran jam'iyun hamayya wajen raba mukaman siyasa, kamar yadda zaku ji a wannan tattaunawar da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.