Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU, DOMIN IYALI, Nuwamba 09, 2017:Aurar Da 'Yaya Mata Da Wuri A Janhuriyar Nijar. Kashi Na Daya


Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu makon jiya, shirin Domin Iyali ya kawo maku rahoto na musamman kan batun aurar da 'yaya mata da wuri a Jamhuriyar Nijar inda bincike ya nuna, ana aurar da kashi saba'in cikin dari na 'ya'ya mata a kasar kafin su cika shekaru goma sha takwas. Kamar yadda muka alkawarta, yau shirin ya hada kan masu ruwa da tsaki domin gano inda wannan dabi'a ta sami asali da kuma matakan da za a iya dauka na shawo kanta. Yau ma shirin yana tare da Usman Ahmadu darektan ma'aikatar kula da kananan yara, da Madam Kako barma shugabar hadakar kungiyar mata a Niger, da kuma Lawali Adamu jami'in kungiyoyin farar hula Ga Wakilinmu Yusuf Abddullahi da ya jagoranci wannan tattaunawa.

Aurar da 'ya'ya mata da wuri a Nijar-10:30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:30 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG