Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Nason Daukar Matakai Domin Fatattakar ‘yan Boko Haram Daga Yankin


Kimanin ‘yan gudun hijira dubu goma sha biyu ne suka kwarara zuwa yankin tafkin Chadi bayan da kwanankin baya Gwamnan jihar Diffa ya bada umarnin cewa jama’ar dake yakin kuma ke da matsalar Boko haram su kauracewa yankin.

Yace kauracewa yankin ya zama wajibi domin Gwamnatin nason daukar matakai domin fatattakar ‘yan book Haram daga yankin.

Wakilin muryar Amurka Shuaibu Mani, yace akwai tsoron barkewar annobar cututtuka a wannan yankin domin yawan jama’a da ke kwarara wannan yankin.

Yakara da cewa ‘yan gudun hijiran na bukatar taimako masamman na abinci da wurin kwana koda yake wasu kungiyoyin sa kai suna taimakawa da abinci da kuma gida sauro.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:02:47 0:00

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG