WASHINGTON, D.C. —
Ba wanda yaji rauni kuma ba wanda ya rasu alhamdulillahi mun gode wa ALLAH, yawanci dai suna Madina a halin yanzu’’
Wannan shine kalaman mai hulda da jama na hukumar Alhazzan Nijar Alhaji Muhammadu Hafiz, a tattaunawar su su Sule Mummuni Barma dangane da Alhazzan kasar kimanin dubu 8 da suka riga suka isa Saudiyya suke ciki.
A bana maniyyata dubu 12 da wasu da wasu yan kai aka kiyasta cewa zasu sauke farali daga kasar ta Nijar.
Ga dai Sule Mummuni Barma da Karin bayani