Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kaddamar Da Shirin Bai-daya Na Ajiyar Bayanan Kaddarori da Dukiyoyin Da Aka Yi Zarmiya Da Su.

Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kaddamar Da Shirin Bai-daya Na Ajiyar Bayanan Kaddarori da Dukiyoyin Da Aka Yi Zarmiya Da Su.
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:37 0:00

Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta kaddamar da tsarin kundin ajiyar bayan kaddarori da dukiyoyin da aka yi zarmiya da su, wadanda aka samu damar kwato su daga kasashen ketare, hakan zai bayyana wa duniya abun da aka kwato.

XS
SM
MD
LG