Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Har Yanzu Ba’a Fara Aikin Gina Yankin Arewa Maso Gabashin Nigeria Da Yaki Ya Daidaita Ba


ADAMAWA: 'Yan gudun hijira da za'a rufe sansaninsu

Har yanzu ba abada kuduin da za ayi anfani dasu ba wajen sake gina jihohin arewa maso gabashin Nigeria da yaki yadaidaita ba.

Watannin ukku yanzu da sa wa dokar kasafin kudi a Nigeria hannu, har yanzu ba fara aikin sake gina jihohin Arewa maso gabashin kasar ba da yaki ya daidaita.

Hakan kuwa ya biyo bayan rashin bada kudin da za’a gudanar da wannan aikin ne daga gwamnatin tarayya.

Shugaban kwamitin kula da wannan aiki na majilisar wakilai, Yusuf Captain Buba yace da zaran an saki kudin, aiki zai kankama duk da yake kudin ba zasu isa ba.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG