Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin Kunar Bakin Wake A Medina, Kusa Da Masjid an-Nabi


Wani gidan telebijin na kasar Sa'udiyya ya ba da rahoton fashewar wani abu mai kama da bam a wurin da ake binciken mutane da ababen hawa a kusa da harabar daya daga cikin wurare mafiya tsarki ga Musulmi, watau Masjid an-Nabi, watau Masallacin Annabi (saw) dake Medina.

Hotunan bidiyo na farko da aka nuna a gidan telebijin na al-Arabiyya sun nuna wuta na ci a wajen harabar masallacin, yayin da aka ga gawar mutum guda.

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG