Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harkar Fasa Kwabri Ta Karu Bayan Rufe Iyakokin Najeriya

Hukumomin kasar Kamaru sun ce fasa kwabrin kayayyaki daga Najeriya zuwa kasar na karuwa, watanni 5 bayan da gwamnatin Najeriya ta rufe bakin iyakokin ta na kasa don hana haramtacciyar cinikayya.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG