Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira da chairman na NDLEA akan irin fadi-tashin da suke yi na hana shigar miyagun kwayoyi cikin Najeriya da kuma burin sa: Kashi na uku


Shirin A Daina Shan Kwaya

A Cikin shirin mu na wannan makon wanda zai zamana kashi na uku za mu ci gaba da hira da wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari da ke Kano a Najeriya da chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah akan irin fadi-tashin da suke yi na hana shigar miyagun kwayoyi cikin kasar da kuma burin sa.

Hira da chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah akan fadi-tashin da suke yi na hana shigar miyagun kwayoyi cikin kasar da kuma burin sa
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:09 0:00


XS
SM
MD
LG