WASHINGTON, D.C. —
A Cikin shirin wannan makon wanda zai zamana kashi na karshe a hirar wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari da ke Kano a Najeriya da chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah za ku ji matakan da gwamnatin kasar ta dauka don tabbatar da cewa hukumar NDLEA na gudanar da ayyuka yadda ya kamata.