Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Da Shugaban Hukumar Zaben Nigeria Professor Attahiru Jega A Washington


Prof. Attahiru Jega

Hira Da Shugaban Hukumar Zaben Nigeria Professor Attahiru Jega A Washington

Shugaban hukumar zaben Nigeria Professa Attahiru Jega yazo nan Washington DC, kuma mun zata dashi inda ya baiyana wasu daga irin irin kalubalan da suka fuskanta. Yace bisa darasin da suka koya daga zaben da aka kamalla za'a yiwa hukumar zabe wasu gyare gyare. Ya kuma lura da cewa akwai jahilci sosai musamma a arewacin Nigeria dangane da yancin mutum a harkar zabe. A saboda haka yace akwai bukatar a kara wayarwa da jama'a kai. Ya kuma bada masa ga wasu zarge zargen da ake yi masa na hada baki da gwamnatin Nigeria da sauranb zrge zargen da ake yi masa.

XS
SM
MD
LG