Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira da Shugaban Jam'iyyar PDP na Nigeria kan tsarin Karba-Karba


Hira da Shugaban Jam'iyyar PDP na Nigeria kan tsarin Karba-Karba

Shugaban PDP na Kasa ya kare akidar karba-karba wajen raba manyan mukaman gwamnati da majalisun dokoki a Nigeria.

Hira da Shugaban Jam'iyyar PDP na Nigeria kan tsarin Karba-Karba

Shugaban jam'iyyar PDP mai mulkin Nigeria, Dr. Bello Haliru Mohammed yace dole ne jam'iyyarsa ta kare tsarin karba-karba. Da yake tadi da Aliyu Mustaphan Sokoto, shugaban ya musanta cewa jam'iyyarsa tayi amai, ta lashe kan wannan maganar. Ya kuma ce jam'iyyar zata dauki dukkan matakai na tabattarda anyi anfani da wannan akidar wajen raba mukaman siyasa na gwamnati da majalisun dokoki. Ga yadda Dr. Bello Haliru ya fayyace yadda PDP ta raba manyan mukamai shidda a tsakanin sassan Nigeria daba-daban:

XS
SM
MD
LG