Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotuna: Gobara Ta Afkawa Wani Babban Gini Mai Hawa 27 a London

‘Yan sanda sunce akalla mutane 12 ne aka tabbatar sun mutu, yayin da gobarar tayi ta bazuwa a babban ginan mai hawa 27 dake kudancin London da yammacin jiya talata, inda ta rutsa da mutane da dama, ranar Laraba 15 ga watan Yuni shekarar 2017.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG