Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Zanga zanga da aka yi a Bangui bayan kisan wasu yan fararen hula 18 a unguwar muslim pk5

Mazauna unguwar musulmi dake birinin bangui ta jamhuriyar afrika ta tsakiya na PK5 sun yi tattaki zuwa ofishin majalisar dinkin duniya dake jamhuriyar Afirka ta tsakiya.

Mazauna unguwar musulmi dake birinin bangui ta jamhuriyar afrika ta tsakiya na PK5 sun yi tattaki a jiya laraba domin kai gawarwakin 'yan uwansu fararen hula a kofar babban ofishin Majalisar dinkin duniya bayan dakarun majalisar dinkin duniya na Minusca suka kai musu hari su kashe su.


XS
SM
MD
LG