Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Ya'yan Makiyaya Da Gwamnatin Borno Ke Daukar Nauyin Karatunsu

Gwamnatin Borno na daukar nauyin dalibai sama da 500 wajen karatun zamani da na Islamiyya. Gwamnan Jihar, Kashim Shettima ya yi kira ga iyaye da su guji aurar da 'ya'yansu mata da basu isa aure ba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG