Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Bikin Samun Yancin Kai Na Kasar Nijar

A yau Alhamis 3 ga watan Agusta, 2017, kasar Nijar ta cika shekaru 57 da samun 'yancin kai daga kasar Faransa wadda ta yi mata mulkin mallaka.

An yi bikin tunawa da wannan babbar ranar a jihar Tahoua da dashen itatuwa kamar yadda aka fara shekaru 42 da suka gabata saboda dakile kwararowar hamada. Bikin ya hada da kade kade da raye raye.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG