Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Hare-heren da Aka Kai Kan Sansanin Sojin Mayakan Sama a Maiduguri Ranar 2 ga Watan Disamba Sun Soma Fitowa

Bidiyon da kungiyar Boko Haram ta fitar kwana kwanan nan inda ta yi ikirarin itace ta kai hari kan sanasnin Sojojin Mayakan Sama kusa da Maiduguri ya kunshi wasu hotuna masu tada hankali da za'a sa a ma'adanin hotuna.

XS
SM
MD
LG