Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar Sadarwa Ta Jamhuriyar Nijar Na Juyayin Rasuwar Mariama Keita


Hukumar Sadarwa Ta Jamhuriyar Nijar Na Juyayin Rasuwar Mariama Keita
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:22 0:00

Shugaban Hukumar Sadarwa ta Jamhuriyar Nijar CSC Dr. Kabiru Sani ya nuna juyayi game da rasuwar Mariama Keita, tsohuwar shugabar hukumar ta Sadarwa, kuma macce ta farko da ta fara aikin jarida a Nijar.

XS
SM
MD
LG