Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumomin Karkara Da Wasu Ma'aikata Sun Samu Horo Kan Yaki Da Gallazawa Yara A Nijer

An bada horo ga humomin karkara na jahohi 8 a Nijer da kungiyar PAK TURWA Nijer ta shirya yau a garin Birnin Konni.

An bada horo ga humomin karkara na jahohi 8 a Nijer da kungiyar PAK TURWA Nijer ta shirya yau a garin Birnin Konni wanda bankin duniya ta baiwa tallafi domin fadakar da mahukunta da manyan ma'aikatan gandun daji da na kiwon lafiyar dabbobi kan hana galazawa ko saka yara kanana aiki wadanda basu kai shekaru 14 ba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG