Accessibility links

Hukumomin Nigeria sun kama yan jarida shidda

  • Jummai Ali

Ofishin jaridar The Nation.

Hukumomin Nigeria sun kama yan jaridar, jaridar The Nation su shidda a saboda wani labari da suka wallafa akan wasikar da akace tsohon shugaban Nigeria Olusegun Obasanjo ya aikawa shugaba Goodluck Jonathan cewa, ya kori wasu jami'an gwamnatin Nigeria.

Hira da shugaban kungiyar 'yan jarida ta Nigeria, Malllam Mohammed Garba akan kama wasu yan jarida da gwamnatin Nigeria ta yi.

XS
SM
MD
LG