Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Gwamanti Ta Bada Lasisin Kafa Wasu Jami'o'i Masu Zaman Kansu Guda 12 A Sassan Kasar - 04 Afrilu, 2022


Babangida Jibril
Babangida Jibril

A yayinda kungiyoyi daban daban na jami'o'in gwamnatin tarayyar Najeriya ke ci gaba da yajin aiki a kasar, gwamnatin Najeriya ta bada lasisin kafa wasu jami'o'i masu zaman kansu guda 12 a sassan kasar daban daban.

Sai dai masana na kallon matakin a matsayin wani shiri na maida ilimin manyan makarantu a hannun 'yan kasuwa ko 'yan jari hujja.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Gwamanti Ta Bada Lasisin Kafa Wasu Jami'oi Masu Zaman Kansu Guda 12 A Sassan Kasar Daban Daban - 04 Afrili, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:58 0:00

XS
SM
MD
LG