LAGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba kokarin da wasu kungigoyi masu zaman kansu ke yi na inganta ilimi a jihar Kebbin Najeriya.
Mun kuma leka Ghana inda sabon shugaban kasar ya kafa wani kwamitin da zai duba matsalolin ilimi a kasar domin magance su.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna