Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iran Ta Aike Da Jiragen Sama Masu Dakon Kaya Akalla Guda Hudu Shake Da Kayan Abinci Zuwa Kasar Qatar


Portugal Soccer Euro2016 Cup

Bayan da manyan kasashen da suke sayar mata da abinci suka tsinke huldar jakadanci da ita, kasar wacce take dogaro da shigo mata da kayyaki daga ketare, kamar yadda kakakin zirga-zirgan jiragen sama na Iran Shahrokh Noushabadi ya fada.

Haka ita ma Turkiyya tace zata bada gudumawar abinci ga Qatar, yayinda suke fargabar kasar zata iya fuskantar karancin abinci, bayan da Saudiyya ta rufe kan iyakarta da kasar Qatar, iyakar kasar guda daya a doron kasa, wacce take amfani d a shi wajen sayo galibin kayayyakin abincin da take bukata.

A makon jiya ne kasashen Saudiyya, da hadaddiyar daular kasashen larabawa, da Bharain, da Masar suka tsinka huldar jakadanci da Qatar, suna zargin 'yar karamar kasar da goyon bayan mayakan sa kai masu ikirarin Islama, da kuma Iran, zargin da Qatar tace bashi da tushe. Shugaban Amurka Donald Trump, shima ya zargi Qatar da kakkausar lafazi.

Facebook Forum

Bidiyo

Yadda Wani Mutum Ya Mari Shugaban Faransa Emmanuel Macron
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Marigayi TB Joshua
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Gidajen Rediyon Najeriya Sun Gana Da Jami'an Diplomasiyya Kan Rikicin Twitter
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:51 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG