Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iyayen Daliban Da Aka Sace A Najeriya, Aun Gudanar Da Addu’o’i

Iyayen Daliban Da Aka Sace A Najeriya, Aun Gudanar Da Addu’o’i
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:49 0:00

Iyayen daliban Sakandare ta Bethel Baptist da ‘yan bindiga suka sace a garin Damishi da ke jihar Kaduna, sun taru a ranar Talata don gudanar da adddu’o’i yayin da suke jiran samun labari kan ‘ya’yansu.

Wasu daga cikin iyayen sun ajiye takalman ‘ya’yan nasu a farfajiyar makarantar yayin da wani Fasto ya jagoranci addu’o’in.

Rufai ka dauki mataki, mun gaji,” wata mahaifiya ta ce tana kuka, yayin da ta nemi taimako daga Nasiru Ahmed El Rufai, gwamnan jihar Kaduna inda makarantar da aka sace daliban take.

Karin bayani akan: Nasiru Ahmed El Rufai, Bethel Baptist, jihar Kaduna, Damishi, Nigeria, da Najeriya.

XS
SM
MD
LG