Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jama'a Na Murnar Saukar Shugaba Robert Mugabe Daga Mulki A Zimbabwe

Shugaba Robert Mugabe na kasar Zimbabwe, wanda ya kwashe shekaru 37 yana mulki ya yi murabus.

Yau 21 ga watan Nuwambar shekarar 2017, jama'ar kasar Zimbabwe na cike da murnar saukar shugaba Robert Mugabe daga mulki.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG