Accessibility links

Jami'an tsaro sun kai sumame a gidan wani mutum da ake kyautata zaton yana da alaka da kungiyar Boko Haram da ta kai hare hare a birnin Kano


Shaidu a gidan dake Kano sun ce jami'an tsaro sun kashe wani mutum da mace mai ciki lokacin da suke farautar membobin kungiyar Boko Haram.
XS
SM
MD
LG