Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jamiyyar APC bata yi Watsi da karar Da Ta Kai Ba.


Shugaba Muhammadu Buhari

‘’A Najeriya dai kowa ya sani nan kudancin Najeriya, akwai wanda aka bashi Minista anyi zabe bayan zabe, ana gaban kotu kafin a yanke hukunci aka bashi minister da aka zo aka tabbatar shine yaci zabe ya ajiye kujerar minister, ya koma yaje ya karbi gwamnan sa wadda mutanen sa suka zabe shi akai sabo da haka ma Taraba cikin Najeriya take, sabo da haka muma za ayi haka din’’

‘’Dukkan wannan kari ne kuma duka lokacin da zata dawo ta karbi kujerar wani dan jamiyyar APC kuma dan jihar Taraba ne zai je ya karbi wannan mukami na minister in ALLAH ya yarda.A wurin dai dai kuma Karin girma ne kuma nasara ne ga jamiyyar APC kuma kowa ya tabbata cewa daga hukuncin da aka yanke jamiyyar APC ita take da rinjaye a jihar Taraba saboda haka bamu shakkar komai kuma mutane su kwantar da hankalin su an zabi Aisha a matsayin Gwamna kuma tana kan bakan ta har yau har gobe sharia kuma tana nan, kuma ranar 7 ga wata za a bayyanar da ranar za a yake sakamakon wannan sharaar’’

Ga Ibrahim Abdul Azeez da ci gaban rahoton

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:46 0:00

XS
SM
MD
LG