Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jayayya ta Kankama Tsakanin Gwamnatin Jahar Zamfara da Ma'aikatan Kiwon Lafiya


Ma'aikatan kiwon lafiya na ci gaba da yajin aikin su a jahar Zamfara
Ma'aikatan kiwon lafiya na ci gaba da yajin aikin su a jahar Zamfara

Kakakin kungiyar ma'aikatan lafiya na jahar Zamfara Nasiru Abubakar Moriki ya ce korar su da gwamnati ta ce ta yi, cika baki ne kawai

Gwamnatin jahar Zamfara da ma'aikatan kiwon lafiyar jahar na ci gaba da jayayya kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahoto da Wakilin Sashen Hausa Murtala Faruk Sanyinna ya aiko:

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:25 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG