Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jihar Borno Ta bi Sahun Jihohin da Aka Samu Ambaliya.


Hotun ambaliyar ruwa a Jihar Bauci, wadanda aka dauka Alhamis 15 ga Agusta.

Bayan da hykumar ta bayyana wasu jihohin da take jin ruwan zai yi banna ba tare da sanya jihar Borno a ciki ba, yasa jamaar jihar suka saki jikin su kwaram sai ga ambaliyarkuma tayi musu ba zata.

Mai Martaba sarkin shani Alhaji Muhammadu Nasir Ibn mai lafiya yayi Karin bayani akan wannan batu.

‘’Su wadanda suka bada wannan bayanin sun dan ambaci cewa za a samu ambaliya ne a kogin Gongola amma basu ambaci jihar Borno a ciki ba amma anan yankin mu na Shani muna da manya-manyan koguna guda biyu wato kogin Gongola dana Hau daga yammaci inda Gongola din yake kuma daga baya muka samu a wajen ribahau din wanda sune suka raba kasar namu guda biyu muka muka samu wannan annobar na ruwan koguna’’

Ga dai Hassan Maina Kaina Da Karin bayani

"2 25"

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:25 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG