Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jirgin Yakin Najeriya Ya Yi Hatsari a Borno

Kakakin rundunar sojin saman Najeriya, Air Commodore Ibikunle Daramola, ya tabbatar da aukuwar hatsarin a shafinsu na Twitter, inda ya ce ana gudanar da bincike kan abin da ya haddasa hatsarin.

Wani jirgin yakin Najeriya mai suna Mi-35P combat helicopter Photo: Nigerian Air Force (Official publication)

XS
SM
MD
LG