Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kabilun Tsaunin Mambila Biyar a Jihar Taraba Sun Yi Taron Neman Zaman Lafiya

A kokarin wanzar da zaman lafiya a yankin tsaunin Mambila a jihar Taraba, yankin da ya yi fama da rikici kwanan baya kabilun yankin sun gudanar da taron zaman lafiya da zummar dakile duk wata hanya da ka iya haddasa rikici tsakaninsu

Idan ba'a manta ba kwana kwanan nan rikici ya barke tsakanin kabilun dake tsaunin Mambila cikin jihar Taraba.
Kabilun yankin guda biyar sun yi taron wanzar da zaman lafiya a filin wasan garin Gembu da zummar tabbatar da zaman lafiya tsakaninsu tare da dakile duk wata hanya da ka tada rikici tsakaninsu

XS
SM
MD
LG