washington dc —
Yau kallabinmu ta mako, wata mace ce da ta fuskanci kalubale dabam dabam a gidan aure duk da haka ta kuduri aniyar cimma burinta na rayuwa. zamu kuma yi dubi kan tasirin auren gama gari da ake gudanarwa a jihar kano. kana mu haska fitila kan batun tarbiyar yara ganin yadda zamani ya ke kawo cikas da maida hannun agogo baya a wannan fannin.
Saurari shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna