Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kananan Yara Daga Kasar Moroko Sun Kwararo Cikin Spain

Duk da hadarorin da bakin haure ke fadawa ciki, har yanzu su na cigaba da daukar kasadar kama hanyar zuwa Turai ta barauniyar hanya - wani sa'in ma tare da yara kanana. Kai, wani sa'in ma, akan tura yara kanana Turai ba tare da wani mai kula da su ba.

Yara bakin haure na shiga matsaloli iri-iri Photo: AP

XS
SM
MD
LG