Accessibility links

Karshen ta Dai Bamanga Tukur Yayi Jifa da Kwallon Mangwaro ko ya Huta da Kuda

  • Halima Djimrao

Alhaji Isa Tafida Mafindi, Yeriman Muri

Yeriman Muri Alhaji Isa Tafida Mafindi ne ya tabbatarwa da Muryar Amurka cewa Bamanga Tukur yayi murabus daga mukamin shugaban jam'iyar PDP mai mulkin Najeriya

Karshen ta dai ta tabbata cewa Alhaji Bamanga Tukur yayi murabus daga mukamin shi na shugaban jam'iyar PDP mai mulkin Najeriya. Yeriman Muri Alhaji Isa Tafida Mafindi, dan kwamitin kolin jam'iyar ta PDP ne ya tabbatar da hakan a wata tattaunawa dazun dazun nan da wakilin Sashen Hausa a Abuja Nasiru Adamu el-Hikaya:

XS
SM
MD
LG