Accessibility links

Kasar Nijer Ta Yi Nasarar Aikin Jigilar Alhazai

  • Halima Djimrao

Alhazai na dawafi a dakin Ka'aba

Babban Magatakardan hukumar alhazan kasar jamahuriyar Nijer, Nuhu Sallau ya ce alhazan kasar dubu 11 daga cikin dubu 12 su na kasar Saudiyya

Hukumar Alhazan kasar jamahuriyar Nijer ta bayyana cewa ta samu nasarar aikin jigilar alhazan ta na bana zuwa kasar Saudiyya, kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahoto da Mustapha Nasiru Batsari ya aiko ma na daga birnin Madina.
XS
SM
MD
LG