Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Bisashe Ta Garin Gabi, Nijar, Mayu 28, 2023


Kasuwa
Kasuwa

Shirin kasuwa na wannan makon ya kai ziyara kasuwar bisashe ta garin Gabi a cikin yankin Madarumfa na jihar Maradi a jamhuriyar Nijar, inda wakilin Muryar Amurka Mansur Sani ya yi hira da ‘yan kasuwar da suka bayyana masa tarihin kasuwar da harkokin cinikayya, da kuma kalubalen da suke fuskanta.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Bisashe Ta Garin Gabi, Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:08 0:00

XS
SM
MD
LG