Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasuwa: 'Yan Lemo, Garin Kano


Shirin Kasuwa na wannan makon ya leka kasuwar 'Yan Lemo da ke garin Kano a arewacin Najeriya.

Ita dai wannan kasuwa ta 'Yan Lemo ta shahara ne wajen saida kayan gwari kamar su lemo, kankana, abarba, ayaba, mangoro, agwaluma da sauransu.

Wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari, ya kai ziyara kasuwar don jin yadda harkokinta ke tafiya. Duk da cewa 'yan kasuwar sun ce kayayyaki na samuwa yanzu kuma farashensu na yin sauki, sun kuma bayyana cewa ba a samun ciniki sosai musamman na lemo saboda yanayin sanyi.

Saurari cikakken shirin cikin sauti.

Kasuwa: 'Yan Lemo, Garin Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:16:41 0:00


XS
SM
MD
LG