Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kungiyar Masu Noman Shinkafa Ta RIFAN, Ta Fara Shirin Noman Rani a Kano - Janairu 26, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Yayin da manoma a Najeriya suke shirin fara noman rani na wannan shekara, wasu manoma suna kokawa kan rashin samun tallafi don fara yin noman da wuri.

Sakataran kungiyar masu noman Shinkafa ta Rifan reshin jihar Kano a Najeriya, Alhaji Ado Alhassan Yakasai, ya yi karin hasken kan irin shirye-shiryen da suka fara don fara noman shinkafa na wannan shekara da wuri.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu a Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya fara da tambayar sa kamar haka.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kungiyar Masu Noman Shinkafa Ta RIFAN Ta Fara Shirin Noman Rani a Kano - 7'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:14 0:00


XS
SM
MD
LG