WASHINGTON, D.C —
Wasu ‘yan kasuwar sun koka kan yadda ba sa samun ciniki duk da cewa farashin kayayyaki ya yi sauki, abinda galibi suka alakanta da yanayin rayuwa a yau.
A wannan kasuwa dai ana kawo kayayyaki daga kauyuka da yawa a Nijer har ma daga wasu sassan arewacin Najeriya.
Ga cikakken shirin cikin sauti.