Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Korea Ta Arewa Tace A Shirye Take Tayi Shawarwari Da Amurka


Amurka bata maida martani akan furuci Korea ta arewa ba

Direktar dake kula da harkokin da suka danganci Amurka a ma’aikatar harkokin wajen kasar Korea ta arewa Choa Son Hui ta fada a yau Asabar cewa a shirya kasar sa take tayi shawarwari da Amurka, a yanayi ko kuma ka’idodin da suka dace.

Ms Choa Son Hui tayi wa yan jarida wannan furuci a filin saukar jiragen sama bayan ta koma gida daga ziyarar data kai kasar Norway.

Har yanzu jami’an gwamnati Amurka basu maida martini ga wannan furuci da direktar tayi ba.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG