Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zanga-zangar Mabiya Darikar Katolika a Birnin Abuja

A babban birnin tarayya Abuja dubban mabiya darikar Katolika ne suka gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu game da kashe-kashen dake faruwa a Najeriya.

XS
SM
MD
LG