Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Red Cross Ta Samar Da Motocin Asibiti A Borno


Kungiyar Red Cross Ta Samar Da Motocin Asibiti A Borno
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00

A wani yunkuri na inganta sha’anin kiwon lafiya a jihar Borno, kungiyar agaji ta Red Cross ta samar da motocin daukan marasa lafiya a wasu kananan hukumomin jihar, domin kai marasa lafiya asibiti idan bukatar hakan ta taso.

XS
SM
MD
LG