Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kwamishinan Yan Sanda Jihar Kano Ya Bada Umarnin Kama Wani Insifekto kan Laifin Rashin Nuna Kwarewa A Aiki

Kwamishinan Yan Sanda Jihar Kano Ya Bada Umarnin Kama Wani Insifekto kan Laifin Rashin Nuna Kwarewa A Aiki
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:48 0:00

Wasu gungun matasa sun tada hargitsi a unguwar Kurna da ke karamar Hukumar Fagge a Kano da ya haddasa tada zaune tsaye. Lamarin da ya sa wani insifekta da ba a bashi umarni ba ya bude wa taron matasan da suke rikici wuta da yayi sanadin kashe wani matashi ya kuma raunata matasa biyu.

XS
SM
MD
LG